ADDA ZAKU KIRKIRI WAPSITE NA XTGEM CIKIN SAUKI KASHI NA 4 ========================== Bismillahihirrah manirraheem wassalatu wassalamu Ala rasulullah na biyyina wa maulana muhammadin s A w ameen ========================== Bayan Dogayrn bayanai da suka gabata a Abaya Inbaku mantaba mun tsayane Adai dai Inda Mutum zai rinqa saka Photos Videos DA code Da sauransu Ga Wajen Kamar Haka Basic 1= Text 2=Link 3=Image link 4= Image 5=New line 6=New page 7=File Utilities Utilities Statistics Social Contact Media Payments Feeds Advanced Advanced Widget Ads Container 8=Code Feedback / Contact Store locator < Back• Panel• Create• File browser• Your sites © 2013 xtgem.com To Yanzu zamu daukesu daya Bayan daya Muyi Bayanin Ayukansu 1= Text Shi Text shine wajenda zai baka Daman yin Rubutu A Cikin Site dinka Kuma Zaka Zabi irin color da kakeson Rubutun ya Fito dashi wannan kenan Banface Yanzu mutum yaje ya Fara Rubutuba kuma Gaugawa Aikin Shaidan ka Jira ka Kammala Karatu kafin ka Fara 2 = zamu shallake wadannan gasu kamar haka 1= Link 2= Img link Saimu Haura 5= image Shi kuma Image tananne zaka Rinqa Daura Photos cikin Site dinka Daka haukansa Zakaga upload File saika shiga zai kaika zuwa Memory card na wayarka saika zabi photos dinda kakeson daurawa bayan ka zabo saika danna OK akan photos din Zaka ya Dawo dakai cikin Xtgem din wajedaka shiga yin Upload sunan ya canja ya koma sunan photos dinda kasa Dakanan karka danna komai saikayi kasa kadan dakaga OK saika danna Ok Akanta Zakaga ya tambayeka Da turanci Shain kanason ka daura wannan Image dinne wato photop may be saudaya ko fiye da haka daya Gama Saika Duba site dinnaka zaka Ganshi Ya Hau Agurguje Bari mu haura na Gaba Wato Newline 6=Newline Shikuma New line Ampaninsa Shine bada Space A Tsakanin Photos daka daura ko Rubutun da kayi Wato ya bada tazara Ku lura Anan cewa Duk lokacin da kukayi Amfani da Newline dinnan zakuga Wannan code din ko Photos dinda kuyi Amfani da Addblock nashi a Gabansa wani jan Aro ya Fito To wanna shine Shedar Cewa newline yayi Kuma Ansamu Tazarar da Ake buqata a Wurin 7= Newa Page Wato Shi Newa Page Shine inda zaka kirkiri sabon Page a Cikin site Din mai zaman kansa Kamar Yadda Akeyi a Facebook Kila ka samai Forum ko chat room da sauransu To idanka Tashi zakayi Create na Newpage Daka Shiga folder ta Farko kawai Sunanka Zakasa dakanan Karkasa komai kuma idan baku mantaba a Tutorial dinmu na uku3 na Sanar daku yadda zaku cirewa Site dinku Header Kuma Husa Color To Shima Haka Newapage Dole saikun cire masa wadannan Abubuwan Kuma kusanifa idan kun bude NewPage to zaku Ganshi ya Bayyayne a Wajenda co wani Photos ko Videos yake bayyana Sannan sai kuyi Click akanshi Zakuga ya bude muku Kamar yadda Inkuka Shigo Site dinku Kuka Shiga Edit site To Shima Haka zaku Gani to Kunga babu banbanci kenan komai dayane Mu haura na 7=File Shima dai File kamar image Ne Daka shiga zakaga Wajen Uploade kawai saika Dora duk abinda kakeso kama lyric videos application da saurana TAM GA IDA GIZO KE SAKARNAN SINE 8=CODE Idan kuka Lura zakuga Duka na Tsallakesu na Haura kansa Na Kuma zakuga nasa masa red color To shine Da kuna shiga zakuga wani Katon Empty Box daka kasarshi kuma zakuga OK hmn Tofa Wallhi da Kunsaka Code kundanna Oki zakuga Yayi done yadawo baya zuwa wajen Addblock kawai saika Jeka duba site dinka Zakaga Abinda kasa ya Fito Ga hanya mai soki basai kun ringa Komawa Back da opera na kuma Kawai Daka kasa Zakuga View kawai saiku shiga zakuga ya bude muku site dinnaku inkunga yayi saiku dannan Back kawai zai koma daku inda kuke saikuci Gaba !! VIA FAISAL M INKAGA ABINDABAKA GANEMA ZAKA IYA AJIYE TAMBAYARKA ANAN BANDA TAMBAYA A FACEBOOK KUMA KARKAJI KUNYA WAIDON KAYI KA KASA KA FADI NI KUMA INSHA ALLAHU ZAN TAIMAKA MAKA HARKA IYA SANNA ZAMU HADU ZUWA ANJIMA KADAN MISALIN 8:00pm A GROUP DINMU NA FACEBOOK DOMIN BAKU CODE KOWA YA FARA SAWA A NASHI